Hotunnan Lai Mohammed yana tika rawa tare da fitacciyar mawakiya Teni a wurin taro a Fatakwal
Ministan Al'adu, Lai Mohammed ya cashe wa tare da fitacciyar mawakiya Teni a wurin wani taro da kamfanin Agip Oil ta shriya a birnin Fatakwal a ranar Alhamis 24 ga watan Oktoban kamar yadda shafin Linda Ikeji Blog ya wallafa.
Kamar yadda hotunnan suka nuna ministan ya nuna wa matasa cewa shima ba za a bar shi a baya ba wurin walawa don ya ko nuna musu cewa shi ma ya iya rawa.
Al'ummar da suka hallarci taron da mafi yawancin su matasa ne sunyi ta tafi da mamakin ganin ministan na tika rawa kuma suna daukan sa hotuna da bidiyo da wayoyinsu na sallula.
Wannan dai alama ce da nuna ministan shi ma na matasa ne kuma baya da girman kai kuma shi mutum ne mai son annashuwa da walwala.
Ga hotunnan a kasa:

Asali: Twitter
DUBA WANNAN: Bin diddigi: Shin gaskiya ne CIA ta yi hasashen cewa Najeriya za ta rushe kamar yadda Jega ya fadi?

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng