Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Zaben Kogi: Dalilai 4 da suka saka PDP ta sha kaye a hannun APC
Breaking
Zaben Kogi: Dalilai 4 da suka saka PDP ta sha kaye a hannun APC
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Litinin 18 ga watan Nuwamba ne Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta sanar da cewa dan takarar jam'iyyar APC a jihar Kogi, Yahaya Bello ne ya lashe zabe. A cewar INEC, ya samu kuri'u 406,222 inda ya kayar da Musa Wada na ja

Buhari ya yi wa Atiku ta'aziyyar rasuwar shakikin hadiminsa
Breaking
Buhari ya yi wa Atiku ta'aziyyar rasuwar shakikin hadiminsa
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a kan rasuwar tsohon hadiminsa na kut-da-kut, Umar Pariya. Mista Pariya ya rasu ne a ranar Talata a wani asibiti dake birnin Dubai.

Zaben Kogi: 'Yan daba sun kona shugaban mata na PDP a gidanta
Breaking
Zaben Kogi: 'Yan daba sun kona shugaban mata na PDP a gidanta
daga  Aminu Ibrahim

'Yan dabar da ake zargin sun hana mutanen yankin kaiwa matar taimako sakamakon harbin da suka dinga wanda tsorata mutane duk suka tsere. Hankulan 'yan daban bai kwanta ba har sai da suka ga gidan ya kone kurmus.

Yadda a ka yi min fashin nasarata - Dino Melaye
Breaking
Yadda a ka yi min fashin nasarata - Dino Melaye
daga  Mudathir Ishaq

Dino Melaye, dan takarar kujerar sanatan yankin Kogi ta yamma karkashin jam'iyyar PDP, ya ce bai aminta da sakamakon zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar ba.