Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Masarautar Bakundi ta karrama jigon jam'iyyar PDP da sarauta
Masarautar Bakundi ta karrama jigon jam'iyyar PDP da sarauta
daga  Aminu Ibrahim

Sarkin Bakundi, Alhaji Muhammad Misa Gidado ne ya nadawa Mista Bala Kona sarautar Garkuwan Bakundi a fadarsa da ke hedkwatan masarautar Bakundi kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A cikin jawabin da ya yi bayan nadin sarautar, sab

Shehun Borno ya nada soja sarauta
Breaking
Shehun Borno ya nada soja sarauta
daga  Aminu Ibrahim

Yayin addu'ar dawwamammen zaman lafiya a Barno da sauran bangarorin kasar nan, basaraken yayi kira da ayi watsi da banbancin addinin, kabila, al'adu da siyasa don kawo zaman lafiya. Hakazalika, ta bangare bikin murnar maulidin ann