Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Kungiyar Kwankwasiyya ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kan tasirin siyasra Dr. Rabiu Musa Kwaknwaso, ta yi bayani.
Najeriya na fuskantar matsalar kudin shiga, wannan dalilin ne yasa gwamnatin tarayya ke jaddada bukatar biyan haraji. Baya ga Karin kudin haraji da gwamnatin tayi daga kasha 5 zuwa 7.5, gwamnatin ta kirkiro da saka haraji a kan tu
Sanarwar ta gidan gwamnati ta fitar ta ce gwamnan ya nada jami'an sadarwa na mazabu 14 da ke wakiltan kowanne mazaba a jihar a tarayya. A cewar sanarwar, Murtala dan asalin karamar hukumar Nasarawa ce a jihar Kano kuma ya yi makar
Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.
Kotu ta bayyana lokacin yankewa Maryam Sanda hukunci bayan an sa Ranar shari’ar karshe tsakanin Maryam Sanda da Iyalin Mijinta. Kotu za ta tabbatar da maras gaskiya a shari’ar ne a farkon 2020.
Risqua Muhammed ya fadi abin Marigayi Janar Murtala ya bari a banki da ya mutu. Idan ka ji abin da Marigayin ya bar gado za ka yi mamaki. Dan Murtala Mohammed ya ce N7000 su ka gada.
Gwamnatin Jihar Katsina ta na daf da tace Malaman da za su rika wa’azi. Wata jaridar kasar nan ta kawo mana wannan rahoto a cikin farkon makon nan.
A ranar Litinin ne Daraktan kula da hukumar harkokin jiragen kasa (NRC) da ke karkashin ma'aikatar sufuri ta tarayya, Injiniya Mohammed Babakobi, ya ce an dauki Daura ne don gina sabuwar Jami'ar sufuri saboda dabarun shawo kan mat
A jiya ne Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya tabbatar da cewa shugaban kasa Buhari ba mutum ba ne mai ra’ayin rikau mai zafi na addini.
Dino Melaye ya yi magana bayan ya fadi zabe, ya na mai cewa na fi son rayuwa ta a kan zabe. Sanatan ya fadawa gwamnati cewa idan kun fi karfi na, ba ku fi karfin Ubangiji ba.
Siyasa
Samu kari