Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Duk da kasancewar akwai sauran lokaci kafin kakar zaben shekarar 2023, tuni manyan 'yayan jam'iyyar APC sun fara kulle-kullen waye zai gaji Buhari idan ya kammala zangonsa na biyu. Daga cikin wadanda ake kallon suna harin kujerar
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya rattafa hannu kan kudurin haramta biyan tsofaffin gwamnonin jahar kudaden fansho inda suka lakume miliyoyi, da wannan sa hannu na gwamna kudurin ta zama dika.
Za ku ji cewa An budewa Yaron Atiku Abubakar sabuwar Ma’aikata a Jihar Adamawa a gwamnatin PDP. Yanzu za a ga yadda sababbin ma’aikatun za su taimakawa jihar.
A cikin satin da ya gabata ne wata babbar kotu a Kano a karkashin mai shari'a Usman Na'abba ta soke dokar da ta bawa gwamnatin jihar damar kirkirar sabbin sarakuna yanka 4 masu daraja daya da sarki Sanusi II. Sai dai, wasu masu na
Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.
Gwamnan Babagana U, Zulum ya tsige Shugaban Ma’aikatan Borno, sannan ya nada kwamitin karin albashi. Kaka Shehu zai jagoranci wannan kwamiti.
Daga Ranar Lahadi gidajen mai za su kara N50 wajen sayen fetur ga Masu sayen man fetur da POS. Wannan karin farashi zai shafi masu aiki da manhajar PoS ne kurum.
A makon jiya Bello Matawalle ya sake maidawa tsohon Gwamna Yari martani, ya cigaba da bankado ta’adin da Yari ya yi a ofis ta bakin Darektan hulda da jama’a na jihar Zamfara.
Sarkin Birnin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayinsa na shugaban jami’ar tarayyar Benin wanda aka fi sani da UNIBEN, ya roki Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarun da ta yi wa ASUU domin a gyara ilmin Jami’a.
Siyasa
Samu kari