Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Ana neman sake bude wata Jami’a a jihar Shugaban kasa ta Katsina. Sanata Bello Mandiya watau Sanatan na Kudancin jihar Katsina ya kawo maganar.
Shugaban kungiyar PGF kuma gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan ranar Laraba a cikin jawabin taya Buhari samun wannan gagarumar nasara da ya yi a tarihin gwamnati da mulkin Najeriya. Kungiyar ta taya shugaban kas
Kafin kirkirar sabbin masarautun Bichi, Karaye, Gaya da Rano, sarki Sanusi II ne kadai sarki a jihar Kano, lamarin da yasa ya nuna adawarsa ga kirkirarsu. Da yawan masu nazarin al'amura sun bayyana cewa gwamnatin Kano ta kirkiri
Mun taro maku abubuwa da ba ka da labari game da Sanatan da ya rasu a makon nan. Ben Uwajumogu Kakakin Majalisar dokoki ne da ya yi zarra a cikin Sanatocin Kudancin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sarki Auwalu a matsayin shugaban hukumar da ke kula da man fetur ta kasa (DPR). Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya fitar da sanarwar nadin da Mista Auwalu. Mista
Shugaban Fair Play Sports International, Jacob Onu, ya karrama Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Ganduje a kan kafa ofisoshin yaki da rashawa a duk kananan hukumomi 44 na jihar don yaki da rashawa. An mika wannan lambar yabon ne ga gw
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta bayyana bakin ciki bisa rasuwar tsohon mataimakin ta na kasa (yankin Arewa ta tsakiya), Alhaji Abdullahi Idde da ya rasu sakamakon mummunan hadarin mota. Sakataren yada labara
Uwar jam’iyyar APC ta dage matakin ladabtarwa na dakatarwa da ta yi ma gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha da tsohon gwamnan jahar Ogun Ibikunle Amosun.
Gwmanatin Shugaba Buhari ta na zargin Mista Babatunde Fowler wanda ake maye gurbinsa da Muhammad Mamman Nami da satar kudi. Yanzu haka ana binciken sa.
Siyasa
Samu kari