Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Ministan harkokin musamman watau George Akume ya shiga ruwan zafi, bayan Kungiya ta zargin Ministan Tarayya da zagin babban Sarkin kasar Tibi wanda ya jawo wasu Matasan Benuwai.
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC.
Mun kawo maku abin da AsiwajuBola Tinubu ya fada game da Ganduje bayan ya cika shekara 70. Bola Tinubu ya aikawa Gwamnan Kano Ganduje sako na musamman.
Gwamna Mai Mala Buni ya karrama Ahmad Lawan a Yobe. Karamin Ministan harkar ayyuka da gidaje, Injiniya Abubakar Aliyu, ya na cikin wadanda su ka shirya taron.
A ranar Juma'a 27 ga watan Disamban 2019 ne Ibrahim Lawan, babban dan shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya auri amaryarsa Amani, da aka ce diyar hamshakin dan kasuwa na Kano, Alhaji Bala Umar ne.
Hukumar Hisbah ta Kano a ranar Alhamis ta ce duk wani mai adaidaita sahu da aka kama yana daukan mata da maza a lokaci guda zai fuskanci hukuncin bulala 10 ko a dakatar da shi daga aiki na tsawon watanni shida. Shugaban Hisbah, Ha
Shugaban majalisar amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya bayyana cewa nan bada jimawa ba za su fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki da nufin zakulo jajirtaccen dan siyasan da zai daga tutar jam’iyyar a zaben shugaban
A cewarsa, manyan malaman addinin Islama, masu rike da sarautar gargajiya da sauran kungiyoyin tabbatar da zaman lafiya daga jihohin arewa 19 sun halarci Cocinsa ranar bikin Kirsimeti. Ya bayyana cewa hakan ya nuna cewa 'yan Najer
Bayan fitowarsa Sambo Dasuki ya ce babu wani sabani tsakaninsa da Shugaban kasa. Haka zalika Kanal Dasuki ya shaidawa Duniya cewa bay a fama da wata rashin lafiya.
Siyasa
Samu kari