Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Jam'iyyar hamayyar ta bayyana fargabar cewa idan abubuwa suka cigaba da faruwa haka a Najeriya, akwai yiwuwar kasar za ta iya tarwatse wa nan ba da dadewa ba. Ta yi nadamar cewa bayan da ta mika mulkin kasar ga jam'iyyar All Progr
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya isa birnin London da ke Ingila domin hallarton taron zuba jari na na Afirka da Burtaniya da za a gudanar a ranar Litinin 20 ga watan Janairun 2020. Hadimin shugaban kasa, Bash
Har yanzu dai jam’iyyar PDP bata farfado daga hukuncin koli ta yadda ta kwace kujerar Emeka Ihedioha a matsayin gwamnan jihar Imo. Jam’iyyar PDP ta cigaba bayyana mamakinta inda ta mika wasu tarin tambayoyi a kan hukuncin da ya t
Ta wani tsarin babban bankin Duniya, Gwamnatin Najeriya ta tallafawa Matasa da Marasa karfi da fiye da Naira Biliyan 50 a jihohi 16.
Malaman addinin Isalama na jihar Sokoto sun hada salla ta musamman don neman taimakon Allah a hukuncin da kotun koli zata yanke a kan nasarar Aminu Tambuwal da ake kalubalanta a jihar. Idan zamu tuna, kotun kolin ta saka ranar 20
Bayan rashin gamsuwa da yadda kotun koli ta tsige Emeka Ihedioha daga matsayin gwamnan jihar Imo, jam’iyyar People Democratic Party (PDP), ta yi kira ga sake duba lamarin cikin gaggawa da kuma janye hukuncin kotun kolin.
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya ce a yanzu da yake Abuja zai so ace ya kasance daga cikin masu juya gwamnatin nan idan har ya samu damar.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo a ranar Laraba ta ce akwai yuwuwar jam'iyyar APC ta mamaye jihohin kasar Ibo kafin zaben 2023. Babban sakataren kungiyar ta kasa, Uche Okwukwu, ya sanar da hakan a sakon taya murna da yayi ga sabon gwamnan
Wani bidiyo da ba a tabbatar ba ya billo a shafukan sadarwa inda aka nuno Sanata Rochas Okorocha na murna da waka tare da iyalansa kan zargin tsige Emeka Ihedioha daga matsayin gwamnan jihar Imo da kotun koli tayi.
Siyasa
Samu kari