Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Shugaban alkalan Najeriya, Justis Tanko Muhammed bai halarci zama ba a lokacin da kotun koli ta fara yanke hukuncinta kan karar da aka daukaka kan zaben gwamnan jihar Kano. A madadinsa, Justis Sylvester Ngwuta ke jagorantar kwamit
A 2020, Malam Nasir Adhama zai cigaba da ba Buhari shawara game da sha’anin Matasa. Gogaggen ‘Dan siyasar zai rika ba Buhari shawara a game da harkar Matasa da Dalibai.
TNN ta taso Kayode Fayemi a gaba na cewa APC za ta rushe. Kalaman Gwamnam game da kifewar Jam’iyyar APC sun jawo masa matsala, inda aka yi masa raddi da cewa jam’iyyar APC mai mulki ta na nan har bayan Muhammadu Buhari.
Ministar kula da harkokin mata a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Uwargida Pauline Tallen ta nada guda daga cikin y’ayanta mata, Violet Osunde mukamin babbar mataimakiya ta musamman a ofishinta.
Sanata Uzodinma, dan takarar jam'iyyar APC, shine ya zo na hudu a zaben kujerar gwamnan jihar Imo da aka yi a shekarar 2019, kamar yadda INEC ta sanar. Masu zanga -zangar na dauke da manyan takardu da rubutattun sakonni daban - da
Gabannin zaben Shugaban kasa na 2023, dattawan Kudu maso Kudu sun bayyana cewa za a yi rikici da ka iya tarwatsa kasar idan har arewa ta ce lallai zai ta cigaba da rikon shugabancin kasar bayan karewar wa’adin mulkin Shugaban kasa
Atiku ne ya yi jam'iyyar PDP takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2019, amma ya sha kaye a hannun shugaban kasa, Muhammadu Buhari, wanda ya sake yi wa jam'iyyar APC takara a karo na biyu. Bayan kammala zaben 2019, wasu mutane sun
Okezie Ikpeazu ya maidawa Timi Frank raddi a kan bin Tagawar Buhari zuwa Turai inda ya ce ba dadin jirgi ta sa gwamnan ya bi Tawagar Buhari ba, sai dai habaka kasuwancin jihar.
A zaben 2023, daya daga cikin manyan Sojojin da aka yi a Najeriya ya tsayawa Ibo. Yakubu Gowon ya ce ya na murna da hakan, idan mikawa Ibo mulki zai kawo kwanciyar hankali.
Siyasa
Samu kari