Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Kamar yadda ya ke cikin wata wasika mai dauke da kwanan watan 20 ga watan Janairun 2020 da aka aike wa Kwamishinan Shari'a kuma Attorney Janar na jihar, Barrista Salman Jawondo, lauyan kamfanin Barrista Ayodeji Ibrahim ya ce a shi
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na shirin komawa cikin jam’iyyar APC domin cika burinsa na sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
The Punch ta ruwaito cewa ya bayyana hakan ne yayin amsa tambayoyi da manema labarai na gidan gwamnati su kayi masa jim kadan bayan dawowansa daga Abuja inda kotun koli ta tabbatar da shi a matsayin zababen gwamnan jihar.
Gwamna ya fito ya fadi gaskiya ya ce shugabanni sun gaza. Samuel Ortom yake cewa a harkar tsaro ba su yi kokari ba a matsayinsu na shugabanni.
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Alhamis yayin da yake karbar shugaban jam'iyyar PDP na Kano kuma jigo a tafiiyar Kwankwasiyya, Dakta Rabi'u Suleiman Bichi, tare da dubban magoya bayansa 'yan Kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa
Akwai yiwuwar Gwamnonin Arewa ta tsakiya su kafa ‘Yan Sandansu musamman kamar na Yarbawa. Gwamnonin tsakiya sun yi zama har sun dauki matakai domin kawo zaman lafiya.
Gwamnan Imo ya dauko yaki da ‘Yan Yahoo-Yahoo a Jiharsa. Chidiebube Okeoma daga Owerri ya rahoto cewa za a kori Masu laifi daga Jihar Imo.
Shi ne shugaban kungiyarmu kuma akalar tafiyarmu. Umarninsa sune abin kiyayewarmu. Duk wanda ya ga damar barin tafiyarmu, yana da damar yin hakan. Zamu ci gaba da jaddada biyayyarmu garesa. Shi ne bangonmu, cewar Abba Kabir Yusuf
Mataimakin Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa a arewa, Sanata Suleiman Muhammad Nazif, ya bayyana cewa jam’iyyar za ta kwato kujerar shugaban kasa sannan ta lashe mafi rinjaye na jihohin arewa a zaben 2023.
Siyasa
Samu kari