Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Mista Babachir David Lawal ya fitar da wani jawabi ya na mai fadin dalilin da ya sa Tinubu zai yi kyau da Shugaban kasa bayan shugaba Buhari.
Mun ji cewa Sanata Shehu Sani, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya guji komawa bakin mulkin da Adolf Hitler ya yi a Jamus.
Wasu manema labarai sun kira lambar tsohon ministan domin neman karin bayani daga gare shi amma bai samu damar amsa kiransu ba. Dalung, tsohon ministan Buhari daga jihar Filato, bai samu damar koma wa kan kujerarsa ta minista ba
‘Yan Majalisun Amurka ba sa goyon-bayan hana Najeriya ziyarar kasar. Yanzu haka Shugabar majalisa za ta kawo kudiri a majalisa da zai yi fatali da shirin Shugaba Trump.
Wasu manyan PDP su na kokarin tsige Shugaban jam’iyya, Uche Secondus kafin wa’adinsa domin shiryawa 2023. ‘Yan adawar Yankin Kudu maso Yamma ne su ka fara huro wannan wuta.
Kwamanda, dan gani kashenin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce ko kadan bai kamata Ganduje da Abbas su aikata hakan ba saboda biyan bukatar kashin kansu ba, tare da bayyana hakan a matsayin cin amanar jam'iyya da kuma yi mata
Jama'a da yawa na kallon 2023 a wani dogon lokaci, amma banda 'yan siyasar Najeriya. Watanni kalilan bayan zaben 2019, an fara shiri da tsari na zabe mai zuwa. Babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta bayyana tsare-tsarenta na zaben 2023
Gwamna Abdullahi Ganduje bayyana nasarar da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta samu a zaben maye gurbin da aka kammala a jihar a matsayin alama da ke nuna cewa an yi wa tsohon gwamna Rabi'u Musa Kwankwaso ritaya daga siy
Siyasa
Samu kari