Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

PDP ta kai wa gwamnatin Amurka karar APC
Breaking
PDP ta kai wa gwamnatin Amurka karar APC
daga  Aminu Ibrahim

Ya ce PDP ta yi imanin cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai taba saka hannu kan kudirin yi wa dokar zabe garambawul ba idan ba a tursasa shi ba kuma rashin saka hannu a dokar barazana ce ga demokradiyya. Shugaban na PDP ya y