Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Jigon APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira da a daina bata bangaren shari’a inda mutum ko ‘Yan siyasa ba su samu nasara a kotu ba.
Ana kishin-kishin din cewa 'Yan Boko Haram da su ka sace Matan Chibok sun shiryawa yarjejeniya bayan an hangi wasu ‘Yan matan Chibok a cikin kungurmin dajin Sambisa.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta hau kujerar da manyan Duniya su ka hau a Jami’ar Havard. Ngozi Okonjo-Iweala ta shiga cikin shugabannin wata tsangaya a Jami’ar Amurkan.
Ministan yada labarai da al'adu ya ce Muhammadu Buhari bai yi watsi da dokokin kasa da hakkin jama’a wajen kawo wasu kudiri a kasar ba kamar yadda mu ka ji labari.
A jerin wasu sakonni da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta (Tuwita), fadar shugaban kasa ta bayyana cewa CAN ta gudanar da zanga - zanga ne sakamakon kisan gillar da mayakan kungiyar Boko Har
Mun ji cewa wata Ma’aikaciyar Gwamnatin Kwara ta shiga hannun hukumar nan ta EFCC saboda karbar kudin matasa masu neman aiki a gwamnati.
Iyalan marigayi Alhaji Shehu Idris sun koka wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan shirin da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ke yi na rusa wata kadara mallakar mahaifinsu a Gusau, babbar birnin jihar Zamfara.
Wani Jigon PDP ya na so a canzawa Jam’iyyar ta PDP suna saboda ta samu karbuwa a 2023. Sannan ya ce tun kafin Buhari, an dade ana muzgunwa ‘Yan Kudu a Arewacin Najeriya.
Matashin nan dan asalin jahar Katsina da ya kuduri aniyar gudanar da tattaki tun daga jahar Katsina har zuwa jahar Kano saboda kaunar da yake ma gwamnan jahar Kano, ya cika burinsa, kamar yadda za ku gani.
Siyasa
Samu kari