Sunaye: Majalisar tarayya ta kafa kwamitin kara duba kundin tsarin mulki
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan ya rantsar da kwamitin mutane 56 wadanda suka samu jagorancin mataimakin shugaban majalisat, Ovie Om-Agege don kara duba kundin tsarin mulkin kasar nan.
Kwamitin da aka rantsar a taron majalisar na yau Alhamis, ya hada da sanata daya daga kowacce jiha ta kasar nan da kuma mambobi biyu daga kowanne yankin kasar nan
'Yan kwamitin sun hada da:
Shugaban majalisar, Yahaya Abdullahi;
Mataimakin shugaban majalisar, Ajayi Borrofice;
Mataimakin bbulaliyar majalisar, Sabi Abdullahi;
Shugaban marasa rinjaye, Enyinnaya Abaribe;
Mataimakin marasa rinjayen majalisar, Emmanuel Bwacha;
Bulaliyar marasa rinjayen majalisa, Philip Aduda;
Mataimakin bulaliyar marasa rinjaye, Sahabi Ya'u
Ike Ekweremadu;
Opeyemi Bamidele,
Smart Adeyemi,
Danjuma Goje,
James Manager,
Stella Oduah,
Oluremi Tinubu,
Biodun Olujimi,
Uche Ekwuenife,
Aisha Dahiru.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng