Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un: An halaka wani jigon APC
Breaking
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un: An halaka wani jigon APC
daga  Aminu Ibrahim

Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta tabbatar da kama wani mai hada magani da ma'aikatansa a kan zargin yi wa wani mutum dukan mutuwa a Owerri. Mai magana da yawun rundunar, SP Orlando Ikeokwu, ya ce lamarin ya faru ne a yanzkin Umuu

Zamfara: Kansiloli 5 na APC sun koma PDP
Breaking
Zamfara: Kansiloli 5 na APC sun koma PDP
daga  Mudathir Ishaq

Biyar cikin goma sha daya na kansilolin da aka zaba a karkashin jam'iyyar APC na karamar hukumar Gusau da ke jihar Zamfara sun koma jam'iyya mai mulki ta PDP a jihar. Wannan na kunshe ne a takardar da Yusuf Idris, daraktan yada la

Gombe: Gwamna ya dakatar da shugaban hukumar kudin shiga
Breaking
Gombe: Gwamna ya dakatar da shugaban hukumar kudin shiga
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya dakatar da shugaban hukumar kudin shiga ta jihar. A takardar da babban mataimakin gwamnan na musamman, Isma'ila Uba Misilli ya fitar, ya ce ana bukatar dakataccen shugaban, Salisu Adam

Rikicin PDP: Secondus zai bayyana a gaban kotu
Breaking
Rikicin PDP: Secondus zai bayyana a gaban kotu
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Prince Uche Secondus zai bayyana a gaban wata babbar kotun jihar Legas a yau Litinin. Zai bayyana ne saboda karar da aka shigar mai kalubalantar bayyanar Deji Doherty a matsayin shugaban jam'iyyar a