Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Faduwa zabe: Abdulmumin Kofa ya mayarwa majalisa dukiyoyinta
Breaking
Faduwa zabe: Abdulmumin Kofa ya mayarwa majalisa dukiyoyinta
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon dan majalisar wakilai, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya ce ya mika makomar siyasarsa zuwa ga Allah, amma kuma zai ci gaba da shiga siyasa. Jibrin ya sanar da manema labarai hakan ne bayan da ya mayarwa majalisar dattian kadarorin

Sanata ya nada hadimai 118, ya fadi dalili
Sanata ya nada hadimai 118, ya fadi dalili
daga  Aminu Ibrahim

Sanatan ya ce wadanda ya nada a matsayin hadimansa za su rika jiyo koken talakawa suna fada masa domin ya share musu hawaye. Ya ce wadanda ke riƙe da mukamin mataimaka na musamman za su rika wakilan kungiyoyi na musamman kamar na

Ganduje da Sanusi: Sarkin Ningi ya ba Buhari shawara
Breaking
Ganduje da Sanusi: Sarkin Ningi ya ba Buhari shawara
daga  Aminu Ibrahim

Sarkin Ningi na jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Danyaya, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya tseratar da masarautar Kano daga wargajewa da gaggauwa. Ya roki shugaban kasan a kan ya saka baki a kan barakar da ke tsakanin Sa