Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Gwamna Bala Mohammad na jahar Bauchi ya amince da dakatar da Alhaji Baffa Bara, Shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Kirfi. Dakatarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun kakakin gwamnan.
Kungiyar kwadago da kungiyar lauyoyin Najeriya sun nuna rashin amincewa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa da ya yi kudin da ake biyan yan majalisa bai fi karfin aikin da suke yi ba.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya kwatanta kansa da gwamna mai cike da mu'ujiza. Gwamnan da ya zanta da manema labarai a Abuja a jiya Lahadi, ya tuna kalubalen da ya fuskanta kafin ya samu hakkinsa. An rantsar da gwamnan ne a r
Sanata Ahmed Sani Yariman-Bakura wanda tsohon Sanatan Zamfara ne, ya ce albashi da alawus din Majalisa ya yi daidai. A cewarsa, albashin Majalisa bai yi yawa ba.
Kiran Shugaba Buhari ya tsige manyan ya na kara samun karbuwa a Najeriya bayan NBA ta fito ta na cewa a sauke shugabannin sojojin domin a kawo sababbin tsare-tsare.
Gwamantin jihar Kano ta ce Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar 'ya jahilci yadda ake gudanar da shari'a' saboda neman cewa kotun koli ta sake bibiyar hukuncin da ta zartar na tabbatar da nasarar Abdullahi Ganduje a matsayin
Shugaba Buhari ya bayyana yadda za ta batar da dukiyar da Abacha ya sace. Gwamnati ta ce tituna za mu gina a Kano, Abuja, Ibadan, da Legas da kudin satar.
PDP ta ce kokarin ba Gwamnan Kebbi $100m daga dukiyar satar Abacha ya tonawa Buhari asiri don haka aka nemi ayi gwamnatin Buhari cikakken bincike.
Tsohon Gwamnan Zamfara, Ahmed Yariman Bakura ya ce mutane na rokon shi ya fito takara a 2023. Sanatan ya ce Buhari ba zai damkawa Tinubu mulki ba.
Siyasa
Samu kari