Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Wata Baiwar Allah ta maka Atiku kara, ta na bukatar N45m saboda ya yi amfani da hotonta wajen kamfe. Yanzu dai an daga karar har sau zuwa Ranar 22 ga Watan Afrilu.
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Mun ji cewa za a gudanar da bincike kan aikin da Gwamnatin APC ta yi a Zamfara. An nada kwamiti da ya kunshi Musa Bawa Musa da Hon Kabiru Magaji Kwatarkwashi su binciki lamarin.
Gwamnonin APC sun yi magana bayan Aisha Buhari ta isa shekaru 49. A makon jiya ne Aisha Buhari da Nasir El-Rufai su ka kara shekara a Duniya.
An tsaurara matakan tsaro a mashigin sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa a Abuja yayinda mambobin jam’iyyar ke zanga-zangar a tsige shugabansu na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole.
Hukumar EFCC ta ce dole a taso keyar tsohuwar Minista daga kasar waje. Maguy a fadi wannan wajen wani zama da aka yi da ‘Yan jarida.
Mun ji cewa an samu mummunar baraka tsakanin NSA da Abba Kyari a Gwamnatin Tarayya. Rikicin cikin-gidan ya raba kan Hadimin Shugaban kasa Buhari da Abba Kyari.
Babachir Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya ya kwatanta jam'iyyarsa ta APC a matsayin kungiya mai cike da abubuwan ban dariya. A yayin zantawa da manema labarai, Lawal ya ce Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC ta kasa
A makon da ya gabata ne APC ta rubuta takarda a madadin Kwamred Adams Oshiomhole ta na bukatar INEC ta sake shirya zaben Gwamna a Bayelsa.
Siyasa
Samu kari