Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Wani daga cikin manyan APC ya ce shi ne Shugaba, domin har gobe Oshiomhole bai dawo ba. Yanzu dai rigimar cikin gidan APC ta rincabe.
Wata Matar da Fastoci su ke aiki da ita wajen nuna Mu’ijizar karya ta shiga hannun IRT. Dubun Fastoci masu karamar karya da ke damfarar Kiristoci yanzu ya cika.
Za ku ji abin da Tinubu ya fada game da Osinbajo yayin da ya kara shekara yau. An haifi mataimakin shugaban Najeriyar a irin wannan rana ne a shekarar 1957.
A jiya wani na-kusa da Oshiomhole ya fallasa Gwamnan da ya jefa APC a matsala. Ya ce Godwin Obaseki ne ya ke da hannu a kokarin tunbuke Adams Oshiomhole.
Akwai yiwuwar nesa ta zo kusa ga Kwamared Adams Oshiomhole a matayinsa na shugaban jam'iyyar APC na kasa bayan da gwamnonin jam'iyyar ta All Progressives Congress (APC) suka bukaci Kwamitin zartarwa na kasa na jam'iyyar ta maye gu
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kira wani taron gaggawa na masu ruwa da tsaki, wanda za a gudanar a ranar Talata, 17 ga watan Maris, 2020 a Abuja.
Mataimakin babban sakataren jam’iyyar na kasa, Mista Agbo Emmanuel ne ya sanya hannu kan takardar da ke dauke da jerin sunayen wadanda abun ya shafa sannan ya manna shi a akwatin sanarwa na jam’iyyar wanda ke sakatariyar ta.
Kakakin majalisar jihar, Idris Garba ne ya sanar da dakatar da shi a zaman majalisar na ranar Alhamis. Ya ce dukkan 'yan majalisar sun amince da matakin dakatar da shi.
Gwamnan jahar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce ayyukansa ba yunkuri ne na karban mulki daga wajen Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a 2023.
Siyasa
Samu kari