Hotunan yadda Kanawa suka yi tururuwa zuwa gidan sabon sarki don taya shi murna
A yau Litinin 10 ga watan Maris ne al'ummar Kano da dama suka yi tururuwa zuwa gidan sabon sarkin Kano Aminu Ado Bayero domin taya shi murnar nadin da aka masa a matsayin sarki.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya nada Aminu Ado Bayero ne bayan ya cire tsohon sarki Muhammadu Sanusi II a kan dalilan rashin yi wa gwamnati da'a.
Mutanen sun isa gidan suna kirari da wakoki na murnar nada sabon sarki a Kano.
Daga bisani, sabon Sarki Aminu Ado Bayero ya ziyarci ya fito daga gida ya tafi gidan Nasarawa inda kaburburan kakakansa da mahaifinsa su ke.
Ga hotunan yadda taron ya kasance a kasa:

Asali: Twitter

Asali: Twitter
DUBA WANNAN: Buri na na karshe a rayuwa shine in mutu a kan kujerar sarautar Kano - Sanusi

Asali: UGC

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng