Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Buhari ya taya Obasanjo murnar cika shekaru 83 da haihuwa
Breaking
Buhari ya taya Obasanjo murnar cika shekaru 83 da haihuwa
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da sakon taya murna ga tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a kan bikin cikarsa shekaru 83 a duniya. Legit.ng ta ruwaito cewa shugaban kasar ta bakin mai bashi shawara na musamman a kan