Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta ADC a Kudu maso Yamma, jihohin Yarabawa 6 na Najeriya ta shirya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Bayan kayan abinci da magunguna, Aisha Buhari ta bayar da tallafin kayan sakawar jami'an lafiya da ke aikin yaki da annobar cutar covid-19 a jihat Kano. Ta aika
Mataimaki na musamman ga shugaba Buhari, Buhari Sallau, ne ya sanar da hakan a shafinsa na dandalin sada zumunta (tuwita). Za a iya kallon jawabin shugaba Buhar
Gwamnatin Kano ta ce Masassara da hawan jini da ciwon sukari ke kashe mutane. Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce babu hannun Coronavirus a mace-macen da ake gani.
A cikin sakon sanarwar, mai dauke da sa hannun Patrick A. Giwa, magatakardar majalisa, an shawarci sauran hadiman mambobin majalisa su cigaba da zama a gida zuw
A jihar Akwa Ibom an tsige wannan kwararren Likita daga aikin yaki da cutar COVID-19 saboda wani sabani da aka samu bayan ya yi wa mutane gwajin Coronavirus.
A jiya El-Rufai a kawo tsauraran sharuda domin hana yaduwar COVID-19 a Kaduna. Daga ciki shi ne kara wa’adin zaman gida da kwana 30, da wajabta tsummar fuska.
Sanatan Kogi Dino Melaye kalubalanci ‘Yan siyasan Najeriya a wani bidiyo. Dino Melaye ya ce duk abin da ya mallaka a Duniya guminsa ne ba kwangilar gwamnati ba.
Kakakin jam'iyyar APC mai mulki, Malam Lanre Issa-Onilu, ya ce nadin shugaban ma’aikatan shugaban kasa na a karkashin ikon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne.
Ma’aikata sun ce garkame mutane a gida saboda COVID-19 zai jawowa mutane wata matsalar dabam da COVID-19. Haka zalika mun ji wao Gwamna ya gargadi Malaman jihar
Siyasa
Samu kari