Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Mun ji cewa Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahotannin bada umarnin bude makarantu a Kano. Hukumar dillacin labarai na kasa ta fitar da wannan rahoto a jiya`.
Jami'an yan sanda sun mamaye majalisar dokokin jihar Ondo yayinda ake zargin shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Agboola Ajayi bayan ya sauya sheka zuwa PDP.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya yi wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo a kan rashin tsaro, ya ce itace mafi muni a tarihi
'Yan harkar mai sun fara tunanin tafiya yajin aiki. Kungiyoyin mai PENGASSAN da NUPENG sun fara barazanar tafiya yajin aiki ne saboda maganar tsarin IPPIS.
Yahaya Bello ya ce ya ji tausayin Obaseki, amma Jam’iyyar APC za ta lashe zabe a Edo, daidai yanzu kuma Gwamnonin PDP sun zauna domin ganin sun samu nasara.
A jiya mu ka ji wasu Ministoci su na rikici a kan kujerar Shugabar NBET inda Zainab Ahmed ta yi watsi da matakin Ministar wuta, ta dawo da Marilyn Amobi ofis.
Dan gaba-gaba cikin masu neman tikitin takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo Mista Gideon Ikhine, ya janye wa Gwamna Obaseki.
A karshen makon jiya ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta sallami matasa 500,000 da ta fara dauka a karkashin tsarin N-Power a tsakanin shekarar 2016 da
A yau, Litinin, 22 ga watan Yuni, 2020, jam'iyyar APC, ta gudanar da zaben fidda dan takararta a zaben kujerar gwamnan jihar Edo, wanda za a yi a watan Oktoba.
Siyasa
Samu kari