Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Ibrahim Magu ya fadi komai, ya bayyana wanda ya hana a kama babbar Ministar nan taJonathan. Ministan shari’a da ake zargi bai yi magana game da wannan zargi ba.
Wasu manyan Yarbawa da ‘Yan siyasa sun fara rokon Ahmad Lawan ya fito takarar Shugaban kasan Najeriya, 2023ce shekarar da za a sake gudanar da zabe a kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawa da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a fadarsa da ke Abuja. Zuwa yanzu ba a san mai suke tattaunawa ba.
Mun kawo maku tarihin rayuwa da aikin Ismaila Funtua. Ismaila Isa Funtua ya na dangantaka da Marigayi tsohon Wazirin Katsina Isa Kaita C.O.N., C.B.E., LL.D, LLD
Idan ku na biye da mu a ranar Litinin, 20 ga watan Yuli ne aka samu labarin cewa Ismaila Isa Funtua ya samu faduwar gaba ya cika. Mun kawo kwanakin karshe.
Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio ya yi kokarin kwancewa wasu 'yan majalisa zani a kasuwa inda ya ce su aka bai wa mafi akasarin kwangilar hukumar.
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yayinda ake shirin zaben gwamna.
Mallam Ismaila Isa Funtua, makusancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rasu a daren yau, Litinin, 20 ga watan Yuli, sakamakon ciwon zuciya, kamar yadda jarid
A yayin da Mista Pondei ya mike domin daukar rantsuwa gabanin fara amsa tambayoyi da kuma kare kansa daga zargin da ake yi ma sa, sai kawai ya fara bori, kamar
Siyasa
Samu kari