Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Masarautar Shinkafi da ke jihar Zamfara ta ce ba gudu ba ja da baya, cewa ba za ta iya janye sarautar da ta bai wa tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode ba.
Gwamnoni za su tattara keyar Almajirai da su ka tara a jihohinsu. Za a koma dauke Almajirai a maida su garuruwansu na asali ne inji wani jami'in kungiyar NGF.
Dalilin tsohon Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara na sauya-sheka daga Jam’iyyar PDP zuwa APC shi ne burin takara tare da Bola Tinubu inji wata kungiya.
Mun ji cewa Jami’an tsaron ‘Yan Sanda na FCID sun cafke wanda ya ke shakiyanci da sunan ‘Goodluck Jonathan’ a Twitter. An kama Babatunde Olusola tun watan Mayu.
Za ku ji dalilin da ya sa Sanata Nicholas Tofowomo ya tsige mutanen da ke ba shi shawara a ofis. Jaridar Vanguard ta fitar da wannan rahoto a karshen makon nan.
Tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cin hanci da rashawa (PACAC), Farfesa Itse Sagay ya caccaki batun dawowar Yakubu Dogara jam'iyyar APC.
Mataimakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman, Bashir Ahmad ya bayyana cewa babu wani laifi da Hon. Yakubu Dogara ya aikata don ya bar PDP zuwa APC.
Wasu 'yan bindiga sun sace dan sanda mai mukamin sufeta, matan wani fitaccen mafarauci da wasu mutane biyu a garin Koma a jihar Adamawa kamar yadda aka ruwaito.
Wani ‘Dan jam’iyya da ya fusata ya na so Alkali ya rusa takarar Ize-Iyamu a APC. Charles Ude ya na so a hana Ize-Iyamu takara a karkashin jam’iyyar APC a 2020.
Siyasa
Samu kari