Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Sanatoci sun aikawa Fashola, Ahmed da AGF takarda, su kuma ‘Yan Majalisa sun gayyaci Amaechi, Pantami da wasu domin amsa tambayoyi a kan kudi da za a aro a Sin.
Da ya ke tabbatar da hakan yayin hirarsa ta wayar tarho da NAN a ranar Talata, Adeola Adedipe, lauyan Maina, ya bayyana cewa an saki Maina da yammacin ranar Lit
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba da yadda Gwamna Mai Mala Buni ke jagorantar kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki.
Kotun daukaka kara a Abuja a ranar Talata ta yi watsi da karar da Dino Melaye ya shigar na kallubalantar nasarar Smart Adeyemi a matsayin sanatan Kogi ta Yamma.
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano, a karkashin jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, ya maka gwamna Abdullahi Umar Ganduje a gaban kuliya a kan wasu zargi.
Makusancin Shugaba Buhari kuma dan uwansa Mamman Daura ya yi magana a kan irin dangantakar da ke tsakaninsa da kawunsa, Shugaba Muhammadu Buhari tun tasowarsu.
Allah ya yi wa shugabanta na jihar Abia, Johnson Onuigbo rasuwa, a daren ranar Litinin, 27 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
Mun ji cewa Coronavirus ta harbi Kwamishinonin Gwamnan Ekiti amma dai ana sa ran cewa Gwamnan na Ekiti da wadanda su ka harbu da ciwon su na kara samun sauki.
A makon nan ne Buhari ya karrama manyan Najeriya da sunayen filin jirgi, sai dai babu mata sosai, kuma babu sunan Obasanjo, an yi watsi tsohon Shugaban kasar.
Siyasa
Samu kari