An fitar da rahoto bayan bincike da aka yi game da wani jirgin China da ya yi hadari a shekarar 2022. An bayyana cewa an katse man fetur din da aka sawa jirgin.
An fitar da rahoto bayan bincike da aka yi game da wani jirgin China da ya yi hadari a shekarar 2022. An bayyana cewa an katse man fetur din da aka sawa jirgin.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Yakasai ya yi furucin hakan yayin a wani shirin na gidan Talabijin da aka yi da shi ranar Talata a jihar Legas, inda ya ce dole shugabanci sai an tashi an nema.
Kabiru Marafa ya ce a zaben 2019, Abdulaziz Yari ya jawo matsalar APC a Jihar Zamfara ba kowa ba. Sanatan ya bayyana yadda aka jefa Jam’iyyar APC cikin rikici.
Kusan kan Musulmai da Kiristoci ya hadu a kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya. Kungiyar NIREC ta ce dole gwamnati ta tashi tsaye, a kare al’ummar kasar nan.
Mun tattaro maku jerin rikicin gida da ya ci Gwamnatin Shugaba Buhari daga 2015 zuwa yanzu. Daga ciki har da rigimarsu Aisha Muhammadu Buhari da Mamman Daura.
Jiya ne mu ka ji labari cewa wani yaron Atiku Abubakar ya samu babbar sarauta da mahaifinsa ya rike. Adamu Atiku shi ne kwamishinan ayyuka na jihar Adamawa.
Mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Edo, Mista Yekini Idiaye, tare da sauran wasu mambobin majalisar hudu sun bayyana goyon bayansu ga takarar Fasto Ize
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nada shugaban jami'ar BUK mai barin gado, Farfesa Mohammed Yahuza Bello, matsayin shugaban gudan
Jam’iyyar adawa ta PDP ta na neman yi wa Hon. Yakubu Dogara kiranye daga Majalisa. PDP ta yi kaca-kaca da Dogara ne bayan ya sauya-sheka a karo na 3 kwanan nan.
Mun ji cewa kungiyoyi su na zargin Ministan shari’a da laifuffuka 14, sun nemi Buhari ya yi bincike. Kungiyoyi fiye da 150 su ka hurowa Ministan Najeriyan wuta.
Siyasa
Samu kari