Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Masu tayar da kayan baya da suka yi juyin mulki a kasar Mali sun bawa jami'an UN damar ziyar hambararen shugaban kasa Boubacar Keita da wasu a sansanin Kati.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya jadadda cewar shi dan kashenin Aisha Muhammadu Buhari ne duk da banbancin siyasar da ke tsakaninsu.
A wannan karo mun kawo maku shekarun Ministocin Buhari, daga Pantami har Sabo Na Nono mai shekara 74. Za ku ga shekaru da kujerun da duka su ke rike da su.
Mun samu wani bidiyon Jagoran PDP ya na rokon afuwa daf da ajali zai zo masa. Buruji Kashamu ya nemi gafarar Abokin hamayyarsa ya na gargarar mutuwa a Legas.
CAN ta Kiristoci ta ja daga da Buhari, sun ce ba isa a maida coci karkashin Gwamnati ba. Sun ce gwamnati ta kira yaki da kiristanci, kuma su na kokarin rusa su.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne bankin duniya ya yi tayin bawa jihohi tallafin jimillar dalar Amurka $1.5bn domin rage radadin matsin tattalin arziki da aka
Aminu Balele Kurfi, makusancin Mamman Daura ya bayyana cewa ubangidan nasa ya tafi Landan ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba yi lokaci zuwa lokaci.
Jam’iyyar Democratic Party (PDP) a Abuja ta yi babban kamu na mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sama da guda dari biyu bayan sun sauya sheka.
Na gode bisa karamci da aka nuna min. Ina rokon Allah ya yafe min kura-kuren da na yi kuma ina rokon gafarar al'umma. Ina rokon ku taya ni addu'a Allah ya bani
Siyasa
Samu kari