Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai, ya yi watsi da gurbin mutum talatin-talatn da aka ba kowannesu yayinda gwamnati za ta dauki ma'aikata 774,000.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar ceto mata da dan marigayi dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a jihar Bauchi, Musa Mante wanda 'yan bindiga suka kashe.
Aisha Yesufu, ‘Yar gwagwarmayar nan, ta yi wa Hukumar DSS tayin su zo su kama ta. Mai fafutukar ganin an kawo sauyin ta zargi Gwamnatin APC da cewa ta gaza.
Gwamnatinn tarayya ta sa hannu a yarjejeniyar bashi da hadin-kai 500 da wasu kasashen waje. Takardun gwamnatin kasar a kan bashi sun banbamta da na Majalisa.
Alhaji Zanna Boguma ya ce APC da ta yi kasa a gwiwa wajen maganin rashin tsaro. Dattijon na Borno ya ce Gwamnatin Shugaba Buhari ta gaza kawo zaman lafiya.
Kungiyar matasan Ohanaeze sun bayyana ministan kimiyya da fasaha, Dr Ogbonnaya Onu da Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, a matsayin zabinsu na shugabancin kasa.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi watsi da rade-radin cewa hukumar DSS ta gayyaci Umar Ghali Na'Abba saboda yana caccakar gwamnatin shugaban kasar.
Mun kawo maku tsofaffin hotunan Ibrahim Babangida a lokacin ya na mulkin Najeriya har da wani hoto da aka dauka a lokacin da Babangida ya ke bikin shekara 50.
Rahoton ta kafar watsa labarai ta TVC ta wallafa a shafin Twitter ya kuma ce Lanre Razak na daya daga cikin mambobin kwamitin mashawartan gwamnan jihar Legas.
Siyasa
Samu kari