Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana dalilin shiru game da cire shi daga sarauta. Malam Muhammadu Sanusi II ya yi tsit a bayan tsige sa daga karagar mulki.
Kazalika, a cikin watan Yuni, majalisar dattijai ta rarrashi DisCos a kan su hankura da batun kara kudin wutan lantarki har sai farkon shekarar 2021 sakamakon b
Jihar Borno na shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a watan Nuwamban 2020, hakan na zuwa ne bayan shekaru 13 sakamakon yawan hare-haren ta'addanci a jihar.
Miliyoyi za su samu aikin yi a tsarin da Gwamnati ta kawo na komawa gas. Najeriya za ta rage batar da kudin kasar wajen domin shigo da fetur a dalilin haka.
Gwamnan Jihar Jigawa ya ce duk wani mai hankali ya san cewa Buhari ya cika alkawarin da ya dauka. Ya ce a daina ganin laifin Shugaba Buhari a kan tsadar kaya.
Wani ‘Dan Majalisar PDP ya sha alwashin kai Festus Keyamo da shugaban kasa kotu. Hon. K. Chinda ya ce har N20, 000 da za a biya Ma’aikata 774000 haramun ne.
Babban alkalin babbar kotun birnin tarayya (FCT), Ishaq Bello ya bayyana cewa a koda yaushe ya kan ji kunya inda ya ga wasu yan majalisa suna bacci a zaurensu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Hussaini Suleiman Kangiwa a matsayin shugaban hukumar nakassu na kasa tare da sakatare da wasu mambobin hukumar su shida.
Wani Hadimin Shugaban kasa Buhari mai suna Mal Aliyu Abdullahi ya kare Aisha Buhari, ya ce masu zagin Uwargidar Shugaban kasa watau su ne matsalar kasar nan.
Siyasa
Samu kari