Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Da alamu rigimar APC a Zamfara ta ki karewa, ‘Yan Marafa sun maidawa Uwar Jam’iyya martani, sun ce jam’iyyar APC za ta jawo rikici idan ta wargaza bangarensu.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya gargadi yan jam'iyyar adawa ta All Progressives Congress, APC, da sauran jam'iyyu su kula da abinda suka furtawa.
Mai Mala Buni, shugaban rikon kwarya na APC ya yi umurnin dakatar da Alhaji Sirajo Garba shugaban bangaren Sanata Kabir Marafa na jihar Zamfara daga jam’iyyar.
Mista Anthony Sani na kungiyar ACF ya yi magana game da yaduwar COVID-19 a Najeriya. A cewarsa, sai duka shugabanni sun bi doka idan ana so a yaki annobar.
Wannan ambaliya ba kankanin koma baya za ta haifarwa Najeriya ba ta fuskar abincin da ake nomawa a cikin kasa, za ta kawo nakasu ga kokarin gwamnati na ganin an
An caccaki Sanata Orji Uzor Kalu, kan maganar da yayi ta takarar shugabancin kasa a shekarar 2023, inda aka jiyo shi yana cewa babu bangaranci a jam'iyyar APC..
Gwamna Hope Uzodinma ya bayyana cewa yanzu ya yi wuri da za a fara magana game da dan takarar da za a mika wa shugabancin kasa don Buhari bai sauka ba tukuna.
A watan Agusta ne jami'an DSS su ka tasa Tiwa Savage da su Don Jazzy a gaba. Kalaman siyasar da su ka yi ne su ka jefa manyan Mawakan Najeriyar a hannun DSS.
Mun samu rahoto daga CNBC a makon nan cewa ‘Yan kasuwa su na so Gwamnatin Tarayya ta kara kudin man fetur, sannan ana so a dakatar da biyan tallafin man fetur.
Siyasa
Samu kari