Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa zai nemi takarar Sanata a yankin Bauchi ta Kudu yayin da ya ke shirin sauya sheka daga PDP.
Jam'iyya ta fahimci cewa akwai bukatar samun hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mambobinta da ke rike da mukamai daban-daban a cikin gwamnati, akwai bukatar
Sanata Shehu Sani, ya shawari shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon wasu shugabannin arewa wajen kawo karshen rikice-rikice a yankin arewain kasar.
Rundunar sojin saman Najeriya za ta tura jirgin yaki jihar Edo domin tabbatar da tsaro gabanin zaben gwamna da za a gudanar a ranar 19 ga watan Satumban nan.
Frank Kokori ya na ganin tsohon Shugaba Goodluck Jonathan ya ba mutanen Ibo kunya. A cewarsa. mulkin Goodluck Jonathan sam bai wani taimakawa Inyamurai ba.
Ana shirin kaddamar da kamfanin takin zamanin Dangote. Yanzu an gama aikin kamfanin Dangote da zai taimakawa Najeriya, saura kaddamarwa inji Ministan gona.
A game da tallafin mai, mun ji cewa kamfanin NNPC ya dawo da biyan Biliyoyin kudi a wasu watanni.Gwamnatin Buhari ta dawo da tallafin ma da ta cire a Maris.
A makon jiya ne Mataimakin Shugaban kasa ya yi magana game da kashe-kashen a Kaduna. Yemi Osinbajo ya ce dole Gwamnati ta kare mutane idan ana son zaman lafiya.
Dazu mu ka ji cewa mutane su na so a binciki zargin da ke kan Bola Tinubu. Wanan kira na binciken Bola Tinubu ya samu sa hannun dubu dubatan mutane a Najeriya.
A Najeriya Gwamnati za ta tausayawa Malamai da masu aikin hannu da su ka daina samun kudi saboda annobar cutar COVID-19, sannan za a gina gidajen a jihohi 11.
Siyasa
Samu kari