Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Atiku Abubakar ya riga Shugaba Buhari yi wa Sanata Aliyu M. Wammako ta’aziyyar ‘Diyarsa. Buhari ya aikawa Sanata Wammako ta’aziyyar rasuwa ne a ranar Lahadi.
Olusegun Obasanjo ya ce Buhari ya taimakawa Akinwumi Adesina a zaben AfDB. Obasanjo ya ce Buhari ya nuna dattaku ta yadda ya marawa takarar Dr. Adesina baya.
COAS, Janar Tukur Buratai ya yi magana a kan harin da Boko Haram su ka taba kai masa, ya bada labarin yadda Janar Lamidi Adeosun ya masa rana a dajin Borno.
A yayinda aka shiga makon zaben gwamnan jihar Edo, tsohon shugaban APC na kasa, John Oyegun, ya ki nuna goyon bayan Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam’iyyarsa.
Ayo Salami ne shugaban kwamitin bincike da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa domin bankado cin hanci da kwato kadarorin gwamnati da manyan jami'an gwamna
Mun ji cewa Shugaban kasa Buhari Muhammadu zai haramta shan giyar leda a Najeriya. Gwamnatin Tarayya za ta sa kafar wando daya da masu giyar leda bayan 2020.
Jami’an DSS sun gayyaci Mahadi Shehu wanda ya zargi Gwamnan Katsina da facaka da kudin tsaro. Mahadi Shehu ya ce gwamnan Katsina Aminu Masari ya batar da N50b.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a Edo, ya bukaci Hausawa mazauna jihar da su zabe su.
A daidai lokacin da ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo wanda za a yi a ranar 19 ga watan Satumba, Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da sansanin Alhazai a jihar.
Siyasa
Samu kari