Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
PDP ta tura Rabiu Kwankwaso aiki na musamman a zaben Edo a cikin makon nan. Dazu mun ji cewa EFCC ta yi ram da mutane 5 da ake zargi da laifin damfara a Ibadan.
Sabon rikicin shugabanci ya kunno kai a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Jigawa, tuni an kuma dakatar da shugaban jam'iyyar, Habibu Sara.
Kwamishinan ma'adinai, man fetur da iskar gas na jihar Edo, Joseph Ikpea ya yi murabus daga gwamnatin Gwamna Godwin Obaseki, ya ce ba zai iya barin APC ba.
Sheik Murtala Bello Sokoto ya fusata, ya ce yanzu idan aka yi zabe Buhari zai sha kasa a Katsina. Malamin ya ambaci mutanen kirki da ke cikin APC da kuma PDP.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin a fitar da tiriliyan ₦2.3 a matsayin kunshin farfado da tattalin arziki tare da ragewa 'yan Najeriya halin
Gwamnatin Nasarawa na shirin yin sauyei a majalisar zartarwar jihar sakamakon zargin wasu jiga-jiganta da ake da aikata rashawa, an dakatar da hadimin gwamna.
A yayinda ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo cikin yan kwanaki masu zuwa, wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Fitaccen Malamin addini nan Dr. Ahmad Gumi, ya soki Gwamnatin Tarayya. Ahmad Gumi ya ce bai kamata a rufe iyakoki, da kuma kara farashin wutar lantarki ba.
Har yanzu duk mai son ganin Buhari sai ya bi ta hannun Ibrahim Gambari, Shugaba Muhammadu Buhari ya sake fadawa ministocinsa wannan a jiya a fadar Aso Villa.
Siyasa
Samu kari