Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Sanata Ovie Omo-Agege, shine mataimakin shugaban kwamitin yayin da Barista Ekemini Cletus Udoh aka bashi mukamin sakatar
Gwamnatin tarayya ta fadawa Malaman Jami’a da ke zaman banza, su koma aikin gona. Ministan ilmi ya ce Malaman da ke yajin aiki a Najeriya su rike aikin gona.
A game da takarar shugabancin WTO, kungiyar EU ta na tare da Dr. Ngozi Okonjo-Iweala kamar yadda rahotanni su ka nuna. Okonjo-Iweala ta fito ne daga Najeriya.
Gabannin zaben gwamnan jihar Ondo, mambobin jam’iyyar Zenith Labour Party (ZLP) sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a birnin Akure.
Aminu Shehu Shagari ya ce ya gano kuskurensa na kin goyon bayan PDP, ya nemi afuwar Goodluck Jonathan, kuma tsohon Shugaban kasa Jonathan ya ce ya yafe masa.
An yi watanni uku zuwa takwas ba a biyan ASUU albashi. Shugaban kungiyar, Farfesa Biodun Ogunyemi ya bayyana cewa Malamai ba su koma aiki a wannan yanayi ba.
Jam'iyyar PDP ta shawarci gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da ya zauna lafiya da abokan hamayya a jihar wadanda ke da muradin aiki tare da shi don ci gaba.
Za a fara kirgen 'yan kasa, da aka tambayi shugaban na NPC game da lokacin da za ayi wannan aiki, sai ya ce kafin zabe, don haka ne ma aka nada shugaban NPC.
Jagoran adawa Rabiu Musa Kwankwaso ya tara dinbin Hausawa, ya yi wa PDP baran kuri’u a Ondo. Babban ‘Dan siyasar ya yi kira ga ‘Yan Arewa da ke Ore su zabi PDP.
Siyasa
Samu kari