Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Ahmed Suleiman Wambai, babban jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa kotu na tsige Godwin Obaseki daga matsayin gwamnan jihar Edo saboda ya take wasu dokoki biyu.
Atiku Abubakar, ya yi alfahari da nasarorin da suka samu a karkashin mulkin Olusegun Obasanjo. Ya ce sun biya dukkan basussukan da ake bin kasar a zamaninsu.
Wata kungiyar matasa 'yan jam'iyyar APC, sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban da zai maye gurbin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben gaba shekarar 2023.
Da alama dai ‘Yan Sanda 10, 000 su na cikin ruwa bayan Kotu ta soke daukar su aiki da aka yi. Kotu ta ce hukumar PSC kadai ke da ikon daukar ‘Yan Sanda aiki.
Najeriya ta cika shekaru 60 da samun ‘yancin-kai a hannun Birtaniya jiya har Buhari ya yi magana. Mutane sun yi martani bayan Buhari ya yi jawabin 1 ga Oktoba.
Jaridar Business Day ta ce Malamai sun yi kaca-kaca da gwamnati, sun ce an shafe watanni 7 babu albashi. Sannan ASUU ta ce babu maganar janye yajin-aiki a kasa.
Kungiyar matasan arewacin Najeriya (CNNY), ta bukaci tsohon gwamnan jihar Abia, gwamna Orji Uzor Kalu ya tsaya takarar shugabancin kasa a 2023, Vanguard tace.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi hannunka mai sanda ga wadanda suka mulki Najeriya a tsakanin 1999 da 2015, ya ce sune sanadin halin tabarbarewar kasar.
An shafe kwanaki fiye da 10 ba a nada wani sabon Sarki a Zazzau ba. Wannan shiru ya jefa al’umma cikin dar-dar da yada jita-jita a Zariya kamar yadda mu ka ji.
Siyasa
Samu kari