Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Salihu Tanko Yakasai, mai bada shawara na Musamman akan harkokin yada labarai ga Gwamna Abdullahi Ganduje, ya yi martani a karon farko bayan dakatar da shi.
Dangane da zaben 2023 dake tunkarowa, Hauwa Atiku Uwais, diyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar tayi alkawarin mara wa mahaifinta baya dole.
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kara wa’adi, Mutane za su cigaba da shan wuta a tsohon farashi, sannan gwamnati ta rage karin kudin lantarkin da ta yi.
Gwamnan jihar Ondo, Gwamna Rotimi Akeredolu tare da Lucky Aiyedatiwa, mataimakinsa, sun zagaya titunan Owo domin shagalin bikin murnar nasara da suka samu.
Mai bai wa Gwamna Ganduje shawara na musamman a fannin yada labarai, Salihu Tanko, a ranar Lahadi ya goyi bayan zanga-zangar da ake wa Shugaban kasa Buhari.
Dan takarar na jam'iyyar APC ya yi nasarar lashe zaben a kananan hukumomi 9 daga cikin 12 yayin da babban abokin hamayyarsa ya samu nasara a kananan hukumomi 3.
A yau Asabar, 10 ga watan Oktoban 2020, jama'ar jihar Ondo za su kada kuri'unsu domin zaben gwamnan na 7a shekaru 44. Legit.ng za ta kawo muku rahoto kai tsaye.
Wasu 'yan daba wadanda har yanzu ba a gano su waye ba, sun soka wa wani matashi wuka yayin da ake rumfar zabe a garin Akure da ke jihar Ondo. Channels TV tace.
Gwamna Rotimi Akeredolu na daya daga cikin manyan yan takarar a zaben gwamnan jihar Ondo, ya lashe tikitin takarar APC a ranar Litinin 20 ga watan Yulin 2020.
Siyasa
Samu kari