Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
A jiya ne Ambasada Fidelis Naanmiap Tapgun ya nuna tsoron fitowar PDP a 2023. Ya ce idan aka yi wasa, PDP ba za ta ci kujerar komai a Filato ba a zabe mai zuwa.
Jagororin ASUU za ta zauna da Gwamnati kan dogon yajin-aiki da ta ke yi a yau. Wakilan gwamnatin Buhari za su zauna da Kungiyar ASUU an jima da rana a Abuja.
Kungiyar nan ta MURIC ta ce ya kamata masu zanga-zangar #EndSARS su tsaya haka nan. Shugaban MURIC, Farfesa Ishaq Akintola ne ya fitar da jawabi jiya a Legas.
A makon nan ne wasu Sanatocin jamiyyar hamayya su ka soki kundin kasafin kudin da 2021.’Yan majalisa sun bankado inda za a samu matsala da kasafin kudin badi.
A jiya Talata ne masu zanga-zangar EndSARS su ka yi wa Gwamnan Jihar Ribas taurin-kai a birnin Fatakwal. Nyesom Wike ya ce tun farko ya bai son aikin SARS.
Jiya Adams Oshiomhole ya bukaci ya yi sulhu da Gwamnan Benuwai a wajen kotu. Gwamnan Benuwai ya na so tsohon Shugaban APC ya biya shi N10bn na yi masa sharri.
Shugabanni da ma su ruwa da tsaki a NANS sun dade su na gunaguni a kan jagorancin Mista Akpan saboda ya kara wattani 12 a kan zangon mulkinsa da ya fara tun wat
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya amince da dakatar da babban hadiminsa na musamman, Stanley Buba, akan yaudara da ha'inci da ake zarginsa da shi.
Mun ji Gwamnan Ribas ya fito fili soki yadda gwamnatin tarayya ta kara albashin Malamai. Wike ya ce su na jiran a sake duban yadda ake rabon arzikin Najeiya.
Siyasa
Samu kari