Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Wani dan Majalisar wakilai ta tarayya na gab da shiga tsaka mai wuya sakamakon kiran da ya yiwa majalisar da ta tsige shugaban ƙasa bisa gazawa wajen samar da
An mutu a mummunan harin gayyar da ‘Yan bindiga su ka kai a Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna tace an mata kashe mutum 14 daga Alhamis zuwa Asabar din da ta wuce.
Mun ji duk da an bude iyakoki, ba a isa a shigo da shinkafa Najeriya ba. Najeriya ta kirkiro wasu dabarun fasaha domin hana shigo da kaya a kan iyakokin tudu.
Matsin tattalin arzikin da Najeriya ta samu kanta, ya taimaka wajen sake bude iyakokin, Annobar COVID-19, da matsin tattali suka jawo aka bude iyakokin kasa.
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamiɗo ya ce jam'iyyar People's Democrat Party (PDP) ce kaɗai zata iya warware matsalolin Najeriya ta wanzar da arziki a ƙasar
An dade da shata fafakeken layi tsakanin bangaren jam'iyyar APC mai biyayya ga ministan sufuri, Rotimi Amaechi, da tsohon Sanatan Jihar Ribas, Magnus Abe, a kan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da tabbacin cewa ba zai wuce ranar da kundin tsarin mulkin kasar ya dibar masa ba wajen mika mulki ga gwamnatin gaba.
Shugaba Muhammadu Buhari yayi alkawarin kawo karshen matsalolin tsaron kasarnan, inda yace abubuwa ba zasu cigaba da faruwa haka ba a 2021.Shugaban kasa ya san.
Mun kawo kyawawa da munanan fa’idar sake bude iyakoki da Gwamnati ta yi. Masanan tattali da kasuwanci sun bayyana abin da bude iyakokin da aka yi yake nufi.
Siyasa
Samu kari