Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
A wani jawabi da Garba Shehu, kakakin shugaban kasa, ya fitar, fafar shugaba kasa ta ce duk wani sauran tasiri da PDP keda shi ya kare saboda ta zama jami'ar ka
Tsohon Shugaban kasar Najeriya a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci yan Najeriya da su ci gaba da hakuri da gwamnatin tarayya komai zai wuce.
Fastocin yakin neman zaben shugaban kasar 2023 na gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya billo a wasu manyan hanyoyi a jihar Kano irin su hanyar Bompai.
Kotun daukaka kara ta fatattaki Igo Aguma a matsayin shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar Ribas. Wani bangaren APC karkashin Ogbobula ya yi.
Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya jadadda cewa idan har jam'iyyar PDP na son yin nasara a zaben 2023, toh dole sai ta hada kanta waje guda.
Mataimakiyar shugaba ta musamman kan shafukan sadarwa ga shugaba Buhari, Lauretta Onochie, ce ta bayyana cewa, shugaban ya fitar da wannan gargadin ne yau 31 ga
Abin da ya hana Arewa yadda a ba Najeriya ‘yanci kafin shekarar 1956 shi ne karancin masu ilmi, Tanko Yakasai ya ce ganin Kudu sun yi masu gaba ya sa haka.
Babbar kungiyar zamantakewa da siyasa, wato kungiyar tuntuba ta arewa (ACF), ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da rakuma wajen shigo da manyan makamai zuwa
Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar ya yi kaca-kaca da duk wadanda su ka fice daga PDP su ka koma APC. Atiku ya caccaki masu sauyin-shekar, ya ce PDP ta gawurta.
Siyasa
Samu kari