Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya ce lokacin yana kujerarsa, bai tabbatar da wasu daga cikin wadanda Buhari ya zaba ba, saboda dalilai nasa.
Obasanjo ya nuna ƙin amincewarsa cewa, Allah ne ya ƙaddara halin talauci da Najeriya ke ciki, inda ya dora alhakin hakan ga shugabannin da jefa ta cikin wannan
Gwamna Mohammed ya fadi yadda Sanata David Mark ya zama silar nasararsa a siyasa a PDP. Gwamnan na jihar Bauchi ya ce shi ne ya taimakawa tafiyar siyasarsa.
A jiya ne Muhammadu Buhari ya gana da masu ba shi shawara, ya bayyana inda ya sa gaba na ganin Gwamnati za ta shawo kan tsadar kayan abinci a shekara mai zuwa.
Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa a Nigeria (NCDC) ta yi gargadin cewa za'a sha wahala a cikin watan Janairu mai zuwa saboda hauhawar alkaluman masu kamuwa
NEDC ta ce ta dauki dawainiyar horas da sama da mutane 2, 000 a Jihohin yankin na Arewa maso gabas; Gombe, Taraba, Bauchi sai Borno, Adamawa da jihar Yobe.
Gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya sharara ƙarya a kan gwajin cutar Coronavirus. Gwamnan ya ce NCDC sun shiga kasuwanni, birni da kauye, amma babu mai COVID-19.
Wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa sun sauya shekar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Wata kungiya a jam'iyyar All Prohressives Congress (APC) mai mulki, ta yi zargin cewa majalisar dokokin tarayya na wani yunkuri don tsige Shugaban kasa Buhari.
Siyasa
Samu kari