A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Gani Adams, wani sananne a yankin Yarbawa yayi Allah-wadai da kundin tsarin mulkin Najeriya. Ya siffanta shi da tsarin shaidanu da miyagun a fadin Najeriya.
A kwanakin baya Legit.ng ta rawaito shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na cewa ko kadan ba ya jin dadin yadda 'yan ta'adda ke salwantar da rayukan jama'a a sassan
Marigayin ne ministan shari'a a lokacin da gwamnatin soja a karkashin Janar Abdulsalami Abubakar ta mika mulki mulki ga gwamnatin farar hula ta Obasanjo a sheka
Wani 'dan APC ya ce an yi alkawarin cewa mulki zai koma Kudu idan Muhammadu Buhari zai sauka. Yusuf Ubale ya naganin ya kamata a saka wa mutanen kudu a 2023.
Ministan ya godewa kamfanin SecureID Limited wanda ya bayyana cewa ya bayar da muhimmiyar gudunmawa kuma zai cigaba da inganta shafin domin jin dadin masu sufur
Da ya ke jawabi yayin rantsar da kungiyar 'sabuwar Nigeria (NNG)' ranar Laraba a Abuja, Ohuabunwa ya ce Allah ya saka masa niyya a cikin zuciyarsa ta bayyana an
A ranar Talatar nan ne Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC.
Sule Lamido ya zargi Gwamnatin nan ta APC da jawo rashin hadin-kai a kasa. Tsohon Gwamnan na Jigawa ya ce matsalolin da ake fama da su a yau sun zarce na baya.
Sanata Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi ya ziyarci tsohon mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a karshen makon da ya gabata a gidansa na Dubai.
Siyasa
Samu kari