Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta karyata jita jitar da ake yada wa cewa za ta tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takara
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya zugo Matasa cewa tsofaffin kwanonin nan ba za su mika maku mulki ba, ya ce sai dai su tashi su fizgi kujerun mulki.
An tabbatar da ɓullar wata sabuwar cuta wacce ke sanya kumburin ƙafafuwa a ƙaramar hukumar Kirfi da ke jihar Bauchi, kuma ya zuwa yanzu mutane 10 sun kamu da wa
Mun samu labari cewa yaran Biodun Olujimi sun daukaka kara bayan an ba bangaren Fayose nasara a rikicin Ekiti. Sun ce za su kai bangaren Ayo Fayose kotun koli.
Gwamnan jihar Filato ya bayyanawa 'yan majalisun sa cewa su tabbatar da sun jaddada rajistar zama 'yan jam'iyyar APC domin su samu damar ci gaba da mukamansu.
An yi arangama tsakanin wasu mambobin tsagin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) a Abakaliki babban birnin jihar Ebonyi a sakatariyar jam'iyyar, The Natio
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce kalubalen tsaron da aka samu karkashin tsoffin hafsoshin tsaro sun samu wurin zama nr saboda shiga siyasa da suka yi.
Kungiyar Afenifere da kuma PDP sun soki Gwamnonin jihohin da su ka yi bataliya zuwa Daura. Su ka ce abin kunya ne Gwamnoni har 10 su yi zuga, su tafi Daura.
Wasu ‘Yan APC sun bangare, sun fito da APC Pressure Group a Jihar Katsina. Wannan sabon rikicin cikin gida ya shiga APC a Katsina har ya sa ‘Yan taware sun ware
Siyasa
Samu kari