Najeriya na alhinin rasuwar tsohon shugaban NFA, Alhaji Ibrahim Galadima, wanda ya rasu a Kano yana da shekaru 78. Tinubu ya aika sakon ta'aziyya mai ratsa zuciya.
Najeriya na alhinin rasuwar tsohon shugaban NFA, Alhaji Ibrahim Galadima, wanda ya rasu a Kano yana da shekaru 78. Tinubu ya aika sakon ta'aziyya mai ratsa zuciya.
Tsohon shugaban APC a Kwara, Bashir Bolarinwa, ya ayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna, yana cewa yana da kwarewa da hangen nesa don magance matsalolin jiha.
Bayan wata tattaunawa ta sirri da shugaban kasa Buhari da wasu gwamnonin arewa, ya tabbatar musu da cewa gwamnatinsa zata karfafa aikin soji a yankin arewa.
An yi wa tsohon gwamnan jihar Ogun Otunba Gbenga Daniel maraba da shigowa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a daren ranar Talata, The Nation t
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ya bayyana cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ba zai samu damar tsayawa takarar shugaban kasa.
Gwamnonin arewacin Najeriya 4 sun shiga tattaunawa da wasu gwamnonin kudancin Najeriya sakamakon karuwar hare-haren Fulani makiaya a yankin kudu maso yamma.
Jam’iyyar APC ta yi baban kamu na mamba mai wakiltar mazabar Otukpo/Ohimini ta Benue, Hon. Blessing Onuh da mamba mai wakiltar Mazabar Bauchi, Yakubu Abdullahi.
Jam'iyyar PDP ta nuna rashin jin dadinta dangane hare-haren juna dake faruwa tsakanin Yarbawa da Hausawa a jihar Ondo. Sun yi kira ga gwamnati kan daukar mataki
Kungiyar matasan arewa sun shawarci 'yan arewa da su kauracewa zuwa kudu maso yammacin Najeriya a irin wannan yanayi da ake ciki na tashin hankali tsakani.
Mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin da suka shafi tsaro, Babagana Monguno, ne ya jagoranci tawagar wakilan gwamnatin tarayya a wurin taron da aka guda
FCTA ta lashi takobin rusa wadansu gidajen rawa a Abuja da suka karya dokoki da ka'idojin Korona. Gidajen rawan tuni hukumar ta garkame su a karshen makon nan.
Siyasa
Samu kari