Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana ana cewa kokarin kulla masa sabuwar makarkashiya domin ganin an ci gaba da tsare shi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana ana cewa kokarin kulla masa sabuwar makarkashiya domin ganin an ci gaba da tsare shi.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya yi murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP, kuma ana hasashen zai yi birki ne a jam'iyyar APC mai mulki.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, da yawan masu zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas ba mutanen kirki bane. Ya siffanta da yawansu da 'yan damfara.
Majalisar wakilan Najeriya na kokarin duba kudurin dakatar da 'yan jaridun da basu da kwalin digiri daga aiki. Wannan wani yunkuri na kare kwarewar aikin jarida
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya ce APC ta dauki matakin sabunta rijistar yan jam'iyyar ne bayan gano cewa an mayar rumbun rijistar jihar Lagas.
Jam'iyyar PDP ta jihar Katsina reshen karamar hukumar Matazu ta dakatar da shugabanta, Honarabul Murtala Tukur Karadua a kan zarginsa da ayyukan cin amana.
A jiya wasu abubuwa sun yi bindiga a sakatariyar jam’iyyar PDP a garin Fatakwal. An ji wannan abin ne a lokacin da ake fitar da ‘yan takara a zaben Kansila.
Za ku ji yadda rikicin PDP, kujerar 2023 su ka sa kafar Femi Fani-Kayode ta yi hanyar APC. Bugu da kari Femi Fani-Kayode ba ya jituwa da manyan jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya tattauna sauya sheka,daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC.
Kakakin majalisar wakilai ta kasa ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da halin rashin tsaro da ake fuskanta a Najeriya. Yace sun gagara sauke nauyin suke kai.
Mawaki Rarara ya karbi kudaden 'yan Najeriya, ya kuma bayyana bai yi hakan domin ya rerawa Buharin waka ba. Ya bayyana hakan don ya gwada soyayyar Buhari ne.
Siyasa
Samu kari