Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
Doyin Okupe ya bada sanarwar zai nemi kujerar Shugaban kasar Najeriya. Hadimin Goodluck Jonathan din ya kudiri niyyar takarar Shugaban kasa a zabe na 2023.
Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaben kananan hukumomi 17 a jihar Yobe, sannan yan takarar kansiloli na jam’iyyar 178 duk sun kawo unguwanni a gudunmomi uku.
Gwamnan jihar Neja ya tabbatarwa manema labarai cewa, gwammnatinsa bata biya ko kobo ba a matsayin kudin fansa dan a saki dalibai da malamansu na GSC Kagara.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yabawa Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da aka sallama saboda sukar Buhari. Fayose ya
Kwamishinan watsa labarai na jihar Kano, Mallam Muhammad Garba, wanda ya fitar da sanarwar a ranar Asabar, ya ce sallamar da aka yi wa Dawisu zai fara aiki.
Kamar yadda 'yan Najeriya suka sayawa Buhari tikitin zabe, haka nan wasu 'yan Najeriya sun tara N10m don tallafawa Tinubu ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.
Gwaman Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sallami mai taimaka masa a bangaren watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da Dawisu. Gwamnan ya ce ya sal
Babban jigon arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya tabbatar da cewar jami'an tsaro sun kama dansa kuma hadimin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano a ranar Juma'a.
Wasu tsoffin gwamnoni guda shida sun fara kamun kafa ta karkashin kasa domin neman kujerar shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Siyasa
Samu kari