Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Sarkin musulmi na Sokoto ya mayar da martani ga masu caccakar Fulani cewa 'yan ta'adda ne masu rike da muggan makamai suna kisa. Ya kuma ce shi ma Bafulatani ne
Alhassan Ado Doguwa ya ce APC za ta yi nasara idan aka gudanar da zaben 2023. Shugaban masu rinjaye a Majalisar ya ce har yanzu da sauran karfin APC a kasar.
Gwamnan jihar Gombe, ya caccaki wadanda ke tada rikici a jihar Gombe. Gwamnan ya shaidawa al'umma cewa zaman lafiya ya dawo yankin Billiri ba sauran rikici.
Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana irin alherin dake cikin hana kasuwancin bitoin ga 'yan Najeriya. Ya ce hakan zai kare 'yan Najeriya daga fadawa hatsar
Gwamnan Zamfara ya yi magana game da rade-radin barin PDP, ya koma APC. Gwamnan ya bayyana cewa idan an buga tamburan siyasa zai yi nasara a zaben na 2023.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman tantace Bawa; sabon shugaban EFCC da shugaba Buhari ya nada a makwanni biyu da suka gabata. Yau ne ake zaman a majali
Biyo bayan ikrarin gwamnan jihar Filato cewa manoma na mallakar bindigogi AK-47 kamar yadda makiyaya ke yi, kungiyar manoma ta karyata zargin nasa a wata sanarw
Daya daga cikin 'ya'yan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar mai suna Fatima, ta sabunta rajistarta na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Dail
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufaiya siffanta Najeriya a matsayin kasar da ta fi kowace kasa a duniya yawan fama da matsanancin talauaci cikin al'ummar kasa.
Siyasa
Samu kari