Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Kungiyoyi sun shigar da kara gaban wata kotun tarayya da ke Abuja inda suka nemi a hana Atiku Abubakar takarar neman shugabancin Najeriya cewa ba dan kasa bane.
Shugaban kasar Najeriya ya shawarci mata a Najeriya da su yi koyi da Ngozi Okonjo-Iwela. Shugaban ya bayyana haka ne bayan wata ganawa da yayi da Ngozi a fadars
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ya caccaki 'yan Najeriya mazauna kasashen waje dake kokarin tsoma baki cikin matsalar tsaro da kasar ke fuskanta yanzu.
Sakataren karamar hukumar Shiroro ya bayyana yadda karamar hukumar ta kashe N14m ga bokaye da 'yan banga a kokarinsu na yaki da 'yan bindiga a yankin na Shiroro
Shugaban 'yan ta'addan Boko Haram ya caccaki Sheikh Gumi kan tattauanawa da yake da Fulani makiyaya na zaman lafiya dasu a wasu sassan Najeriya. Yace bai dace b
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan bindiga suka sake zama abun tsoro a wajen jiharsu ta Kaduna. Ya kuma bukaci hukumomi su dauki mataki cikin gaggawa.
A wata zanga-zanga a wasu mutane suka gabatar a wani yankin kasar Argentina, shugaban kasar ta Argentina ya sha ruwan duwatsu daga hannun fusatattun yankin.
Tsohon ɗan takarar sanata daga mazaɓar gabashin Ogun ƙarkashin jam'iyyar PDP ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, a cewarsa dama can shi ɗan APC ne.
Sanata Ali Ndume ya bayyana dalilansa da yake ganin jam'iyyar APC bai kamata ta tsayar da dan takarar shugaban kasa daga yankin arewacin Najeriya a zaben 2023 b
Siyasa
Samu kari