Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi Mahamadou Issoufou a fadarsa ta Aso Villa

- Shugaban kasar Nijar ya kaiwa shugaba Buhari ziyara har fadarsa dake babban birnin tarayya

- Kamar yadda hotunan da Buhari Sallau ya wallafa a Twitter suka nuna, manyan mutane tare da shugaban kansa suka karba Issoufou

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin shugaban kasan Jamhuriyar Nijar, Mahamadou Issoufou a fadarsa dake babban birnin tarayya, Abuja.

Shugaba Buhari ya taya Mahamadou Issoufou murnar kammala wa'adin mulkinsa karo na biyu cike da aminci.

Ya kara da taya jama'ar jamhuriyar Nijar murnar zaben da suka yi a cikin aminci sannan cike da adalci.

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock
Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock. Hoto daga @Buharisallau1
Asali: Twitter

KU KARANTA: Mayakan Boko Haram sun yi wa makiyaya 22 kisan gilla a garin Monguno dake Borno

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock
Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock. Hoto daga @Buharisallau1
Asali: Twitter

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock
Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock. Hoto daga @Buharisallau1
Asali: Twitter

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock
Hotunan shugaba Buhari yayin da ya karba bakuncin shugaban kasan Nijar a Aso Rock. Hoto daga @Buharisallau1
Asali: Twitter

KU KARANTA: Darikar Tijjaniya ta musanta baiwa Muhammadu Sanusi II shugabanta na Najeriya

A wani labari na daban, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallami darakta janar na hukumar binciken yanayi (NiMet), Farfesa Sani Mashi.

Wa'adin Mashi zai cika ne a watan Janairun 2022 amma shugaban kasa ya maye gurbinsa da Bako Mansur Matazu.

Matazu yana da digirin digirgir a fannin Geography kuma mamba ne a kungiyoyi kamar haka: Nigerian Environmental Society, African Forestry Forum, Nigerian Meteorological Society, the Climate Change Network, Nigeria and the renewable Energy and Energy Efficiency, Nigeria (REEN).

Aisha Khalid ma'aikaciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018.

Ta kwashe shekaru biyu tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu.

Za a iya bibiyar Aisha a shafinta na Twitter @DiyarKatsinawa

Asali: Legit.ng

Online view pixel