Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Hausawa sun ce ‘don tuwon gobe, ake wanke tukunya.’wannan ya sa Jam’iyya PDP ta yi muhimmiyar ganawa, an fara tsara kutun-kutun din lashe zaben Shugaban kasa.
Rotimi Amaechi ya yi wa Nyesom Wike raddi kan wasu kalamai da ya yi. Hakan ya sa cacar baki ya kaure tsakanin Gwamnan Ribas Wike da Ministan sufurin kasar.
Shugaban masu rinjaye na majilisar wakilan ƙasar nan, Alhassan Ado Doguwa ya ƙalubalaci majalisar dattijai cewa basa musu adalci idan sun tura musu d ƙudiri.
Majalisar wakilai a Najeriya ta shawarci shugaba Buhari da ya nemi taimakon sojojin haya daga kasashen waje domin murkushe masu tada kayar baya a Najeriya.
Shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana a gaban kotu domin ba da shaida kan wani batu na zambar man fetur da ake zargin wani kamfani dashi a jihar Legas.
Ministan harkokin Niger Delta, Senator Godswill Akpabio ya yi iƙirarin cewa kodan kyakkyawan mulkin da Shugaba Buhari ya yi jam'iyyar APC ta lashe zaɓe me zuwa
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindiga da su gaggauta mika makamansu cikin watanni biyu ko su hadu fushinsa. Yace kuma tura soja zamfa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba zata tilastawa jihar Kogi dole ta amince da allurar rigakafin Korona ba. A cewar ministan lafiya, ba dole a yi a jihar ba.
Malamin addinin Islama Gumi ya bayyana cewa, rundunar sojojin Najeriya basu fahimceshi bane yayin da yake magana a kan gurbacewar wasu daga cikinsu a aikin.
Siyasa
Samu kari